Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi magana kan zaben 2027. Atiku ya bayyana dan takarar da zai janyewa a jam'iyyar ADC.
Uwargidan shugaban kasar ta baiwa mata da matasa tallafi na keken dinki, injin saka, da kuma kayan aikin noma domin kama sana’a, a ranar Alhamis, 25 ga Maris.
Olujonwo Obasanjo ya na goyon bayan takarar Yahaya Bello a zaben 2023, ya ce idan Yahaya Bello ya zama Shugaban Najeriya, za a ga Ministoci ‘Yan shekara 27.
Tsohon babban hafsan kasa na Nigeria, Janar Oyeabo Ihejirika ya shiga jam'iyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki a ƙasa, Vanguard ta ruwaito. Alhaji Ma
Mallam Garba Shehu ya caccaki masu fafutukar barkewa daga Najeriya, ya ce wasu mutane ne su ke goya wa wadannan bata-garin mutane masu yi wa kasar barazana.
Majalisar dokoki ta yi magana game da jita-jitar tunbuke Gwamnan Borno, Bagagana Zulum. Majalisar jihar Borno ta ce babu shirin tsige Farfesa Zulum daga mulki.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya soki lamirin Gwamna Abdullahi Ganduje game da shirin gwamnatinsa na karbar rancen naira biliyan ashirin don gina gada a Kano.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Dimeji Bankole, a ranar Alhamis ya yi ganawar sirri da Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun a ofishinsa dake Oke-Mosan, Abeukuta.
A martanin kungiyar Miyetti Allah game da yunkurin yankunan kudu na son raba kansu da Najeriya, kungiyar ta bayyana hakan a matsayin alfarma ga yankin arewa.
Wanda ya kirkiro Cocin Living Faith da aka fi sani da Winners Chapel, Bishop David Oyedepo, ya shawarci Musulmai da su bar makarantun mishan na Kwara ga masu su
Siyasa
Samu kari