Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sanar da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma tsakanin Lebanon da Israila. Ya yi magana da shugabannin kasashen.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sanar da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma tsakanin Lebanon da Israila. Ya yi magana da shugabannin kasashen.
Fadar shugaban kasa ta yi wa Atiku Abubakar martani kan cewa zai fito takara a zaben 2027. Ta ce dole Tinubu ya yi shekara 8 kamar Muhammadu Buhari.
Mun tattaro muku rahoton gwamnoni 4 da tsagerun, 'yan ta'adda suka taba kai wa hari a cikin shekaru kadan da suka gabata. Daga ciki dai babu wanda ya mutu.
Uban riko na jam'iyyar APC ya bayyana cewa, jam'iyyar ta shirya tsaf don rike ragamar mulki har nan da shekaru 32 masu zuwa. Suna shirin tabbatar da manufar.
Gwamnan jihar Jigawa kuma shugaban kwamitin tsari na jam'iyyar APC, Badaru Abubakar, yace za a yi gagarumin taron jami'iyyar a watan Yuni. Daily Trust tace.
Jigon APC ya na so ‘Dan siyasar Kudu ya gaji Muhammadu Buhari a kujerar Shugaban kasa. Maganar mulki ya koma yankin tsohon Shugaba Jonathan ya na kara karfi.
A wani lamari mai kama da tukuicin sauyin sheka da suka yi, jam'iyyar APC mai mulki ta ba Iyiola Omisore, Dimeji Bankole da Yakubu Dogara mukamai a kwamitinta.
Dattijon nan, Ayo Adebanjo ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ba zai ba Bola Tinubu mulki a 2023 ba, ya ce idan Tinubu ya nemi tikitin APC, ba zai samu nasara ba.
Tsohon gwamna jihar Ekiti ya caccaki shugaba Muhammadu Buhari biyo bayan karbar wasu da suka sauya sheka zuwa APC a fadarsa dake Abuja da yammacin jiya Litinin.
'Yan bindiga sun hallaka shugaban al'ummar Fulani a wani yankin jihar Kaduna. Sun kama shugaban na Fulani ne suka kwantar suka yi masa yankan rago har lahira.
Hukumomin EFCC da ICPC, zasu fara bincikar 'yan Najeriya da ke rayuwar karya da ta fi karfinsu, musamman a shafukan sada zumunta, kuma hakan zai zama doka.
Siyasa
Samu kari