Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu

Kotun daukaka kara ta tabbatar da hukuncin da aka yanke wa Farfesa Peter Ogban kan magudin zabe da ya yi don Godswill Akpabio bisa canja sakamako.
Sarakunan gargajiya da dama sun fuskanci dakatarwa daga gwamnonin jihohinsu tun watan Janairu 2025 zuwa yanzu saboda zarge-zarge na cin hanci da rashin adalci.
Tsohon Sanata, Bala Ibn Na’Allah, ya bayyana irin kalubalen da wasu ‘yan majalisar Najeriya ke fuskanta bayan sun bar kujerunsu. Ya ce ba sa iya biyan bukatunsu.
Shugaba Tinubu ya sauya wa manyan sakatarori hudu wurin aiki domin karfafa gudanar da aiki, bisa tsarin Renewed Hope Agenda da zai inganta yi wa jama'a hidima.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya fara korar mutanen tsohon shugabansa, Malam Mele Kyari a wani sabon sauye sauye da Bayo Ojulari ya ɓullo da shi.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da biyan N15.6bn ga tsoffin kansiloli 3,000 da suka yi aiki a mulkin Ganduje domin cika alkawarin biyansu hakkokinsu.
Hukumar FCTA ta lalata babura 601 da aka kama a Abuja, Elechi da Abdulateef sun ce hakan na cikin matakin tabbatar da tsaro da hana keta dokokin zirga-zirga.
Tsohon Sakataren Kungiyar kasashe rainon Ingila, Emeka Anyaoku ya ce tsarin tarayya ne kadai zai ceto Najeriya daga rugujewa, da tabbatar da ci gaba.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ramuwar gayya a jihar Zamfara. Tsagerun sun kona shaguna tare da sace dabbobi yayin harin da suka kai.
Labarai
Samu kari