Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Jihohi 15 da gwamnoninsu ba su goyon bayan karin albashi
Jihohi 15 da gwamnoninsu ba su goyon bayan karin albashi
daga  Aisha Musa

Shugaba Muhammadu Buhari yayi kudin goro a yayinda yake jawabi akan kyautatawa ma’aikata inda bai ware kowace jam’iyya ba, a lokacin da ya ce kada zabi duk gwamnan da bai tabuka abin kirki ba, musamman kasa biyan albashi.