Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu Yanzu: Atiku zai gana da yan majalisar Amurka
Breaking
Yanzu Yanzu: Atiku zai gana da yan majalisar Amurka
daga  Aisha Musa

Tsohon mataimaki shugaban kasa Atiku Abubakar ya isa kasar Amurka sanan yana a hanyarsa ta zuwa Washington don wani ganawa tare da manyan tawagar majalisar Amurka wadanda ke da matsanacin kula da damuwa akan makomar damokradiya.