Peter Obi ya bukaci ‘yan siyasa su gudanar da yakin neman zaben 2027 cikin zaman lafiya, tare da tabbatar da cewa babu dan Najeriya da zai mutu saboda zabe.
Peter Obi ya bukaci ‘yan siyasa su gudanar da yakin neman zaben 2027 cikin zaman lafiya, tare da tabbatar da cewa babu dan Najeriya da zai mutu saboda zabe.
Wani saurayi mai suna Ali Haruna, mai shekaru 27, ya amsa kashe wata mata mai suna Aisha tare da fille mata kai a wani otal da ke Girei, Jihar Adamawa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban NAFDAC, Farfesa Moji Adeyeye ne tayi wannan kira a ranar Alhamis a yayin da take ganawa da manema labaru, inda tace amfani da man sauya lauyin fata na haifar da cutar koda da kansar fata ga jik
Wani matashi mai akwatin sakon
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya Laraba, 23 ga watan Janairu a Sokoto ya sake jadadda alwashin da ya dauka na kin satar daga baitul malin kasar da kuma hana sauran mutane aikata hakan, ya ce zai ci gaba a kan haka.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Osinbajo ya bayyana haka ne a ranar Laraba, 24 ga watan Janairu, yayin da yake gabatar da jawabi a wani taron sauraron ra’ayi da al’ummar garin Remoland suka shirya a fadar Akarigbo dake cikin garin Sag
An haifi Shaikh Abubakar Mahmud Gumi (R.A) ne a cikin garin Gumi a Jahar Sakkwato a Arewacin Nijeriya, a shekara ta 1340 bayan Hijira dai dai da shekarar Miladiyya 1922. Mallam ya tashi ne cikin kyakkyawar tarbiyya da natsuwa da t
A yayin wasu farmakai da dakarun Najeriya suka kai sun kubutar da mutane 61 da ‘yan ta’addar Boko Haram suka yi garkuwa da su. Mataimakin Kakakin Rundunar Sojin Najeriya Kanal Onyeama Nwachukwu ya fadi cewar sun kai farmakai kan ‘
Abinda kamfanin Siemens ta so tayi kenan a Najeriya amma sai muka ce sai sun bayar da cin hanci hakan yasa suka tafi wurin wani kamfanin samar da lantarki na Masar mai suna RASCOM. Wannan abin kowa ya san da shi. Muna bukatar shug
Yace wacce aka yankewa hukuncin taso yaudarar mamallakin gurin kasuwancin cewa kudin sun kone a ginin kafin a kashe wutar. Kamar yadda laifin ta suka nuna, yaci karo da sashi na 443, 390, 1 kuma abin hukuntawa a karkashin sashi na
Mun kawo muku rahoton isar shugaba Muhammadu Buhari jihar Sokoto domin yakin neman zabensa karo na biyu. Jirgin shugaban kasa ya isa filin jirgin saman Sultan Abubakar ne misalin karfe 10:05. Manyan jami'an gwamnatin jihar Sokoto
Labarai
Samu kari