Cikin Hotuna: An tafka mummunan hatsarin Mota a jihar Legas
Mun samu cewa motoci hudu sun gwabza tsakanin su da juna yayin wani mummunan hatsari da ya auku a jiya Laraba daura da tashar mota ta Palmgrove da ke yankin Ikorodu na jihar Legas kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
Majiyar jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, an yi sa'ar gaske da ba bu ko rai guda da ya salwanta yayin aukuwar wannan mummunan tsautsayi da ya yi sanadiyar cunkosun na jerin gwanon motoci baya ga 'yan kallo da ya kwasa cikin birnin Legas.
Jami'an kula da kiyaye aukuwar hadurra tare da na hukumar bayar da agajin gaggawa sun mamaye babbar hanyar bayan aukuwar hatsarin domin sauke nauyin da rataya a wuyan su.

Asali: UGC

Asali: UGC
KARANTA KUMA: Karancin Albashi: Majalisar dattawa ta fara muhawara kan wasikar Buhari

Asali: UGC

Asali: UGC
Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:
https://facebook.com/legitnghausa
https://twitter.com/legitnghausa
Asali: Legit.ng