Hotunan yadda aka tarbi Shugaba Buhari a jihar Enugu

Hotunan yadda aka tarbi Shugaba Buhari a jihar Enugu

A yau, Alhamis 24 ga watan Janairu ne jirgin yakin neman zaben Shugaba Muhammadu Buhari karo na biyu ta shila yankin Kudu maso Gabashin Najeriya.

Shugaban kasar ya isa jihar Enugu inda jiga-jigan jam'iyyar APC tare da dimbin magoya bayansa suka fito kwansu da kwarkwata domin tarbarsa tare da nuna masa goyon baya.

Cikin tawagar shugaban kasar akwai gwamnan jihar Legas mai barin gado, Akinwunmi Ambode, Ministan Kwadago Chris Ngige, Gwamna Willi Obiano na jihar Anambra, Sanata Godswill Akpabio, Shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole da sauransu.

Ga hotunan yadda kamfen din ya kasance a kasa.

Mutane sunyi tururuwa zuwa wurin kaddamar da yakin neman zaben Buhari a Enugu, hotuna
Shugaba Muhammadu Buhari yayin da ya ke jawabi a wurin kadamar da yakin zabe a Enugu
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Jigo a jam'iyyar APC ya fadi su waye ke tsoron tazarcen Buhari

Mutane sunyi tururuwa zuwa wurin kaddamar da yakin neman zaben Buhari a Enugu, hotuna
Shugaba Buhari yana yiwa magoya bayansa jinjina a Enugu
Asali: Facebook

Mutane sunyi tururuwa zuwa wurin kaddamar da yakin neman zaben Buhari a Enugu, hotuna
Dandazon mutanen da suka fito domin nuna goyon bayansu ga Shugaba Buhari a Enugu
Asali: Facebook

Mutane sunyi tururuwa zuwa wurin kaddamar da yakin neman zaben Buhari a Enugu, hotuna
Taro ta cika da batse da al'ummar jihar Enugu yayin kaddamar da kamfen din Buhari a Enugu
Asali: Twitter

Mutane sunyi tururuwa zuwa wurin kaddamar da yakin neman zaben Buhari a Enugu, hotuna
Magoya bayan Buhari da APC maza da mata a wurin kaddamar da yakin neman zabe da akayi a jihar Enugu
Asali: Twitter

Mutane sunyi tururuwa zuwa wurin kaddamar da yakin neman zaben Buhari a Enugu, hotuna
Shugaba Buhari tare da Gwamna Akinwunmi Ambode na jihar Legas, Ministan Kwadago, Chris Ngige, Gwamna Willie Obiano na jihar Anambra da sauran jiga-jigan APC a jihar Enugu
Asali: Facebook

Mutane sunyi tururuwa zuwa wurin kaddamar da yakin neman zaben Buhari a Enugu, hotuna
Shugaba Buhari tare wasu jiga-jigan jam'iyyar APC yayin da ya ke jawabi wurin kamfen a Enugu
Asali: UGC

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164