Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Kaduna suka tarbi Atiku Abubakar

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Kaduna suka tarbi Atiku Abubakar

A yau, Alhamis 24 ga watan Janairu ne jirgin yakin neman zaben dan takaran jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP, Alhaji Atiku Abubakar ta garzaya jihar Kaduna.

Alhaji Atiku Abubakar ya dira jihar Kaduna ne tare da manyan jiga-jigan jam'iyyar PDP irinsu shugaban jam'iyyar, Prince Uche Secondus; shugaba majalisar dattawa, Bukola Saraki; tsohon gwamnan jihar Neja, Aliyu Babangida Muazu.

Sun samu kyakkyawan tarba daga jiga-jigan jam'iyyar dake jihar Kaduna irinsu tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo; tsohon gwamnan jihar Kaduna, Ramalan Mukhtar Yero; dan takaran gwamnan jihar, Isa Ashiru da sauransu.

Hotuna: Yadda mutan jihar Kaduna suka tarbi Atiku Abubakar
Atiku da shugaban jam'iyyar PDP
Asali: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Kaduna suka tarbi Atiku Abubakar
Jama'a a wajen taro
Asali: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Kaduna suka tarbi Atiku Abubakar
Jigogin jam'iyyar PDP
Asali: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Kaduna suka tarbi Atiku Abubakar
Dandazon jama'a
Asali: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Kaduna suka tarbi Atiku Abubakar
Hotuna: Yadda mutan jihar Kaduna suka tarbi Atiku Abubakar
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng