Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Hotuna da Bidiyo: Jihar Taraba ta cika ta banbatse domin Buhari
Breaking
Hotuna da Bidiyo: Jihar Taraba ta cika ta banbatse domin Buhari
daga  Mudathir Ishaq

Shugaba Muhammadu Buhari ya dira filin kwallon Jolly Nyame da ke garin Jalingo, babban birnin jihar Taraba a ranan Alhamis, 7 ga watan Febrairu, 2019 domin yakin neman zabensa na karo biyu da za'a gudanar nan da kwanaki 9.

Kwanan nan NNPC za ta fara hakar man fetur a arewa - Buhari
Breaking
Kwanan nan NNPC za ta fara hakar man fetur a arewa - Buhari
daga  Aminu Ibrahim

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewar nan da kankanin lokaci Hukumar Tace man fetur na kasa NNPC zata zurfafa neman man fetur da iskar gas a wasu yankunan na jihar Benue da ke Arewacin Najeriya. Shugaban kasar ya ce wannan shi