Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Taraba da Adamawa suka tarbi shugaba Buhari

Ana saura kwanaki 9 da ranan zabe kujeran shugaban kasan Najeriya da zai gudana ranan asabar, 16 ga watan Febraru, shugaba Muhammadu Buhari ya karkare yakin neman zabensa na yankin Arewa maso gabashin Najeriya a ranan Alhamis.

Shugaba Buhari ya fara yawon yankin ne da jihar Bauchi inda ya samu kyakkyawan tarba, sannan ya garzaya jihar Borno da Yobe; sannan yayi ta musamman a filn kwallon Pantami a jihar Gombe.

A yau kuma, ya karkare da jihar Taraba da Adamawa, mahaifar babban abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP.

Shugaba Buhari ya bayyanawa da al'ummar da suka fito kwansu da kwarkwatarsu domin nuna masa goyon baya cewa cikin shekaru uku da suka gabata, ya yi iyakan kokarinsa wajen yaki da cin hanci da rashawa, farfado da tattalin arziki, da kuma tabbatar da zaman lafiya.

Musamman a yankin Arewa maso gabas, inda suke fama da yakin ya tada kayar bayan Boko Haram da suka addabi yankin tun shekarar 2009.

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Taraba da Adamawa suka tarbi shugaba Buhari
Jama'a jihar Taraba
Asali: Facebook

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Taraba da Adamawa suka tarbi shugaba Buhari
Dandazon mutane
Asali: Facebook

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Taraba da Adamawa suka tarbi shugaba Buhari
Taraba
Asali: Twitter

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Taraba da Adamawa suka tarbi shugaba Buhari
Shugaba Buhari
Asali: UGC

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Taraba da Adamawa suka tarbi shugaba Buhari
Adamawa

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel