‘Yan sanda sun kama wani malamin makaranta a Kogi bisa zargin zuba wa matarsa fetur da cinna mata wuta bayan rikicin da ya taso kan wasu rigunansa.
‘Yan sanda sun kama wani malamin makaranta a Kogi bisa zargin zuba wa matarsa fetur da cinna mata wuta bayan rikicin da ya taso kan wasu rigunansa.
Zamu bi muku dukkan sakamakon yankunan Arewa maso gabas ta nan, bayan da aka ruffe rumfunan zabe, an fara kidaya, an kuma fara sakin sakamako, amma dole mu gaya muku INEC bata tabbatar ba, domin itace kadai zata fadi na karshe
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ce kadai ke da ikon tattara kuri'u da fadin sakamakon zabe. Bayanai kan sakamakon kuri'un da aka kad'a a mazabun da zaka karanta a wannan shafin ba daga hukumar INEC ya ke ba. Legit.ng H
A kwana-a-tashi, masu iya magana suka ce wai jariri ango ne. Yau dai ga mu Allah ya kawo mu ranar da daukacin 'yan Najeriya ke ta tsumayen jira ta zabukan gama gari a daukacin fadin kasar. A yau dai ana sa ran 'yan Najeriya a dukk
Rahotannin da Legit.ng Hausa ke samun yanzu na nuni da cewa rikicin siyasa ya barke a jihar Rivers, wanda har ya zama silar mutuwar mutane akalla 15 a jihar. Legit.ng Hausa ta tattara rahoto kan cewa rikicin ya kawo tsaikon zab
Wata jami'ar 'yan sandan Najeriya tayi jarumta inda ta taka wa wani matashi birki a yayin da ya yi yunkurin sace akwatin kuri'a na zabe a ward 5 da ke Odo Oba a Abeokuta ta Kudu na jihar Ogun. Matashin ya yiwa abokansa barazanar c
Ranar zabe rana ce mai matukar muhimmanci a wurin masu kada kuri'a inda za su samu daman fita su zabi wanda suke ra'ayi domin ya jagorance su a shekaru 4 masu zuwa. Saboda muhimmancin ranar ya sanya Legit.ng ta kawo muku wasu han
Wani babban malami da kuma ke zaman Sakataren Kungiyar ‘Tijjaniyya International Islamic Brotherhood’ ta duniya, Malam Muhammad Garba Binkola ya nemi kungiyar Izala ta kwabi Shaikh Kabiru Gombe akan irin kalamansa akan batun zabar
kama wani jami'in dan sanda mai mukamin sufeta a ranar Alhamis a wani Otel da ke rukunin gidaje na Ewet da ke Oyo a jihar Akwa Ibom da aka samu yana taimakon wasu mutane yiwa wasu motocci fainti irin na motoccin 'yan sanda da bata
Yayin da ya rage saura 'yan awanni 'yan Najeriya su fita domin su kada kuri'ar su da zata basu damar zabar wanda zai jagoranci kasar har shekaru hudu masu zuwa, harkokin siyasa na cigaba da yin zafi a jahohi da dama kamar dai yadd
Labarai
Samu kari