KAI TSAYE: Sakamakon zabe daga Adamawa, Borno da Yobe a Arewa maso gabas ya zuwa yanzu
- Yankin ya shekara goma kamar wasa, ana tafka yaki da masu kishin addini
- Boko Haram bassu son ayi zabe lafiya, sunce dimokuradiyya dagutanci ce
- Suna so a koma tsarin Usman danFodiyo wanda Turawa suka baras a 1903
Zamu bi muku dukkan sakamakon yankunan Arewa maso gabas ta nan, bayan da aka ruffe rumfunan zabe, an fara kidaya, an kuma fara sakin sakamako, amma dole mu gaya muku INEC bata tabbatar ba, domin itace kadai zata fadi na karshe.
Ya zuwa gobe munsan an kammala tattaro sakamakon zuwa joohohi, inda a Litinin muke sa rai zaku farka da sakamakon, da kuma ainahin bayanan inda ba'a iya anyi zabe ba.
Za kuma mu kawo muku yadda ta kaya a wasu wuraren inda aka sami matsala, ko ta kayan aiki ko ta tsaro...
PU: Sabon Layi Pri, School; Code: 012 B; LG: Potiskum RA: Bolewa B, Yobe South Senatorial District
Presidential
APC: 265
PDP: 12
Senatorial
APC: 155
PDP: 116
House Of Reps
APC: 171
PDP: 101
PU: 012 A, Potiskum, Yobe State. RA: Bolewa B
Presidential
APC: 248
PDP: 3
Senatorial results
APC: 152
PDP: 98
House Of Reps
APC: 179
PDP: 57
GA WANNAN: Duk da barazanar Boko Haram, ana fitowa zabe a yankunan Gashuwa, Damaturu da Potiskum
Adamawa: Low-Cost PU 016, Lokuwa ward, Mubi north LGA, Adamawa state
Presidential
PDP: 156
APC: 78
Ajiya Ward, inda Atiku ya kada zabe:
APC MBuhari = 186
PDP Atiku = 167
Tsohuwar Mazabar Atiku: Jada Primary School:
APC 475
PDP 140
Ku ci gaba da bin mu, zamu ci gaba da kawo muku sakamakon daga dukkan yankunan a yadda suka zo mana.
Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa
Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng