Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Katsina

Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Katsina

Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Katsina

A kwana-a-tashi, masu iya magana suka ce wai jariri ango ne. Yau dai ga mu Allah ya kawo mu ranar da daukacin 'yan Najeriya ke ta tsumayen jira ta zabukan gama gari a daukacin fadin kasar.

A yau dai ana sa ran 'yan Najeriya a dukkan sako da lungun kasar za su jefa kuri'un su domin zabar shugaban kasa da kuma 'yan majalisun tarayyar su da suka hada da Sanatoci da kuma 'yan majalisar wakilai.

Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Katsina
Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Katsina
Asali: UGC

Legit.ng Hausa ta dauri aniyar kawo maku yadda zaben ke tafiya kai tsaye a jihar Katsina da Zamfara.

- Jumillar masu kada kuri'a = 3,187,988

- 'Yan takarar shugabannin kasa masu karfi

* Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP

* Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC

- Yan takarar Sanatoci masu karfi

Shiyyar Katsina ta Arewa (Daura)

* Hon Mani Nasarawa a PDP

* Sanata Ahmad Babba Kaita a APC

Shiyyar Katsina ta tsakiya

* Hon. Hamisu Gambo na PDP

* Injiniya Barkiya na APC

Shiyyar Katsina ta kudu (Funtua)

* Alhaji Bello Mandiya na APC

* Hon Shehu Inuwa Imam

A jihar Zamfara kuma a 'yan takarar sun hada da

- Yan takarar Sanatoci masu karfi

Shiyyar Zamfara ta Arewa

* Tijjani Yahaya Kaura

* ALHAJI YA'U SAHABI a APC

Shiyyar Zamfara ta tsakiya

* MOHAMMED HASSAN na PDP

* ALIYU IKRA BILBIS na APC

Shiyyar Zamfara ta Yamma

* ABUBAKAR ABDUL'AZIZ YARI na APC

* LAWALI HASSAN ANKA na PDP

Zaben a tsafe ta jihar zamfara

Asali: Legit.ng

Online view pixel