Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Legit.ng ta ruwaito wani na’ibin Limami ne a jahar Adamawa ya rasa ransa sakamakon irin wannan mummunan halayya ta wasa da ababen hawa da wasu jama’a suka nuna wai da sunan suna murnar samun nasarar da Buhari ya samu a zaben shuga
Modu Hajja Bunaye Bama, daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram da aka dade ana nema ya shiga hannu. ‘Yan kungiyar sinitirin sa kai (Civilian JTF) reshen Karamar hukumar Bama da ke jihar Borno ne su ka yi nasarar ka
Gwamnan jihar Zamfara dake a yankin Arewa maso yammacin kasar nan da kuma ke zaman shugaban gwamnonin Najeriya, Alhaji Abdulaziz Yari ya ce hakikanin gaskiya kawo karshen rashin tsaron da ake fama da shi a jihar tasa ba yanzu ba.
Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Jigawa ta ce ba lallai ta shiga zaben gwamnoni da za a yi a ranar 9 ga watan Maris ba matukar ba a dauke kwamishinan rundunar ‘yan sanda, Bala Senchi, daga jihar ba. Jam’iyyar ta yi zargin cewar an
Sanatan dake wakiltar arewa maso gabashin Borno Sen Ali Ndume yace kwanciyar hankalin da suka samu ya taimaka kwarai wajen yawan kuri'un da shugaban kasa Muhammad Buhari ya samu a zaben daya gabata a ranar Asabar
Za ku ji yadda Mahaifin wasu Yara yayi shekara da shekaru yana neman su inda ya kwanta da ‘Ya ‘yan sa mata ya kuma nemi ya kashe Uwar su. Ana cigaba da shari’a inda Alkali Sururat Soladoye take binciki.
Ba sabon labari bane cewa yan Najeriya na da baiwa da tarin kokari. Matasan Najeriya sun kasace masu fasaha inda suke nuna kwazo da kokarinsu domin inganta kasar, don haka wannan matashiyar ta sanar da labarin yadda tayi nata baji
Uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha ta yi yar karamar liyafa domin taya mai gidanta nasarar da yayi na sake lashe zaben shugabancin Najeriya a karo na biyu. An gano Aisha Buhari tare da ahlinta da wasu mata suna
Twitter wata kafar sadarwar zamani ce dake hada daruruwan miliyoyin jama’a abota, ta wannan kafa ne Allah Ya hada jarumin Hollywood kuma bakar fata, Kevin Hart da wannan matashi mai zane zane a jahar Kaduna, Eli Waduba.
Labarai
Samu kari