Daya daga cikin manyan kwamandojin BH da ake nema ya shiga hannu, hoto

Daya daga cikin manyan kwamandojin BH da ake nema ya shiga hannu, hoto

Modu Hajja Bunaye Bama, daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram da aka dade ana nema ya shiga hannu.

‘Yan kungiyar sinitirin sa kai (Civilian JTF) reshen Karamar hukumar Bama da ke jihar Borno ne su ka yi nasarar kama babban kwamandan.

Daya daga cikin manyan kwamandojin BH da ake nema ya shiga hannu, hoto
Modu Bunaye Bama
Asali: Facebook

Daya daga cikin manyan kwamandojin BH da ake nema ya shiga hannu, hoto
Kwamandan BH da aka kama
Asali: Facebook

Majiyar mu ta shaida ma na cewar Modu jigo ne kungiyar Boko Haram kuma shine ke jagorantar hare-haren da kungiyar Boko Haram ke kai wa yankin Bama.

DUBA WANNAN: ‘Yan takarar gwamna 2 sun jaye wa PDP don a kayar da El-Rufa’i a Kaduna

Kazalika, majiyar mu ta shaida ma na cewar Modu ya jagoranci kai hare-hare da dama. Hari na baya bayan nan da ya jagoranta shine wanda aka kai a yankin Jiddari Polo da ke garin Maiduguri a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairu, ranar zaben shugaban kasa.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng