Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Kungiyar IS reshen Afrika ta yamma (ISWAP) ta sanar da tsige shugabanta, Abu Mus’ab Albarnawi, a wani sakon sautin murya da kungiyar ta fitar da misalign karfe 06:13 na yammacin yau, Litinin, kamar yadda dan jarida Ahmad Salkida
Dubban mutane sun tsere daga PDP zuwa Jam’iyyar APC daf da zaben Kano. Mas’ud Doguwa da Mutanen sa sun sauya-sheka zuwa Jam’iyyar APC. Jagororin Jam’iyyar PDP din sun sauya-sheka zuwa APC domin taimakawa Ganduje.
Majiyar Legit.ng data tattuna da Malam Bashir ta ruwaito wannan tattaki ya samo asali ne sakamakon wani musu daya kaure tsakaninsa da wasu abokanansa da suke ganin Buhari ba zai kai bantensa a zaben 2019 ba, inda shi kuma yayi alk
Wata mata mai shekaru 28 mai suna Amaka Okolie ta gurfana gaban kotu bisa zarginta da marin uwar tsohon mijinta tare da lalata mata sarkarta ta N190,000. Sai dai Okolie ta ce ba ta aikata laifuka biyu da ake zarginki da ake aikat
Sakamakon zaben da aka kad'a ya nuna cewa karamar hukumar cikin garin Maiduguri ta tarawa shugaban kasa Buhari kuri'u 146,181, wanda ya bata damar doke sauran kananan hukumomi 774 da ke tarayyar Nigeria da suka tarawa Buhari kuri'
Wani Dattijo mai shekaru 70 a duniya a jihar Jigawa da ke Arewacin Najeriya, ya shiga hannun jami'an hukumar tsaro ta NSCDC dumu-dumu da aikata babban laifi na Luwadi da ya kasance daya daga munanan laifuka na yiwa kasa fasadi.
Rundunar soji ta ce ta gano yadda wasu masu madafun iko a jihar benue ke haddasa rikici da daukar nauyin hare haren da ake kaiwa al'ummomin jihar. Rundunar ta ce hakan ba zai zo da mamaki ba, la'akari da irin harin da aka kai gar
Hakan ya nuna adadin jama’an ya karu da miliyan biyu da dubu dari biyu da arba’in da biyu da sittin da tamanin da takwas (2,242,688), daga watan Disambar bara inda adadin masu amfani da yanar yake a miliyan 11,632,516 (111,632,516
Uwargidar Najeriya Aisha Buhari tace sam Shugaba Buhari ba zai yi kasa a gwiwa ba. Matar Shugaban kasar tace Gwamnatin ta APC za ta cika alkawuran ta a baya. Bayan nan kuma Hajiya Buhari tace za a dama mulki da Matasa yanzu
Labarai
Samu kari