Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Dansanda mai shigar da kara, Sajan Segun Adegboye ya bayyana ma kotu cewa da misalin karfe 8 na safiyar ranar 12 ga watan Disambar shekarar 2018 ne Sangodiji ya murde wuyan budurwarsa, Dupe.
An gudanar da zaben 'yan majalisun tarayya tare da na shugaban kasa a ranar Asabar din makon da ya gabata, inda Legit.ng Hausa ta yi kokarin tattara maku sunayen wadanda suka samu nasarar lashe zaben kujerun majalisar tarayya a ji
Dino Melaye ya ce ba zai iya ficewa daga jam'iyyar PDP ba wacce a karkashinta ne al'ummar Kogi ta Yamma suka zabe shi a karo na biyu. Ya kuma jaddada cewa ba zai iya komawa APC ba, wacce a cikin shekaru ukku da rabi ta lalata duk
An shiga rudani mai tsanani a kasar Afrika ta kudu biyo bayan labarin gano wani matukin jirgin sama mai suna William Chandler da ya kwararre kuma ya shafe sama da shekaru 20 yana tuki da takardun shaidar bogi. Kamar dai yadda maji
Tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Ali Modu Sheriff ya bayyana cewa tsawon shekau hudu ya kasa zuwa garinsa na karamar hukumar Ngala saboda rikicin Boko Haram. Sherrif wanda ya kasace gwamnan jihar Borno tsakanin shekarar 2003 zuw
Baya ga cece-kuce da aka rika yi bisa adadin kuri'un da aka samu daga jihar Borno a zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya da aka gudanar a ranar 23 ga watan Fabrairun 2019, Tsohon gwamnan Borno Ali Modu Sheriff ya bayyana
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Neja ta ce ta kama wani magidanci mai shekaru 35 a duniya, Mohammed Manu da aka ce ya kashe matarsa, Bulo a kauyen Barusa da ke karamar hukumar New Bussa da ke jihar. 'Yan sandan sun tabbatar da ka
Dakarun rundunar sojojin Najeriya na musamman dake a balaiya ta 231 da kuma 331 acan garin Biu sun sanar da samun nasarar yin raga-raga wasu 'yan ta'addan Boko Haram bayan sun yi masu kwantan bauna ranar Asabar 16 ga watan Fabreru
Wasu sabbin rahotanni da muka samu daga majiyoyin mu sun bamu labarin cewa akalla mutane 30 ne suka rasa ransu a wani sabon hari da wasu da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai a garin kwari da ke karamar hukumar Shinkafi ta jihar
Labarai
Samu kari