Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Zan koma Daura da zama bayan na kammala mulkina na biyu - Buhari
Breaking
Zan koma Daura da zama bayan na kammala mulkina na biyu - Buhari
daga  Aisha Musa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi alkawarin komawa Daura, bayan kammala mulkinsa na biyu. Buhari yace zai koma da zama a gidansa da zaran y agama mulkinsa,. Ya bayyana akan ne a lokacin da ya karbi bakuncin sarakunan gargajiya.

Da dumin sa: Hukumar EFCC ta Hamid Ali din 'karya'
Breaking
Da dumin sa: Hukumar EFCC ta Hamid Ali din 'karya'
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta sanar da samun nasarar cafke wani mai suna Azeez Afolayan da ya ke damfarar mutane

Da dumi dumi: Hukumar jarabawar WAEC ta saki sakamakon dalibai
Da dumi dumi: Hukumar jarabawar WAEC ta saki sakamakon dalibai
daga  Mudathir Ishaq

Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban WAEC a Najeriya, Olu Adenipekun ne ya bayyana haka a ranar Talata, 5 ga watan Maris, inda yace cikin dubun dubatan daliban da suka zana jarabawar, an samu dalibai 39,557 da suka samu makin C a

Atiku ya taya Obasanjo murnar cika shekaru 82 a duniya
Atiku ya taya Obasanjo murnar cika shekaru 82 a duniya
daga  Aisha Musa

Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya cika shekaru 82 duniya a yau Talata, 5 ga watan Maris. Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, ya taya shi murna a safiyar yau.