Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga magoya bayan sa da dukkan masu jefa kuri’a da su zabi ’yan jam’iyyar sa ta APC daga sama har kasa, domin hakan ne kadai zai taimaka ma sa wajen hanzarta cimma burinsa na Matak
Aliyu Mohammed Sani, matashin da ake yada jitar-jitar cewar ya mutu bayan ya yi iyo tare da kwankwadar ruwan kwatami a Bauchi, yana nan daram da rai da lafiyar sa. Da ya ke Magana da wakilin jaridar Daily Trust ta wayar tarho
Da alamun sabani ya kunno kai tsakanin mai martaba sarkin Saudiyya, Malik Salman da 'dansa kuma yarima mai jiran gado, Muhammad bin Salman kan wasu abubuwa da ya tattari rikicin kasar Yemen. Jaridar Guardia ta Ingila ta bada rahot
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Rivers da kuma yankin Kudu maso kudu, Rotimi Ameachi ya bayyana goyon bayansa ga dan takaran gwamna a jam’iyyan African Action Congress (AAC), Awara Biokpomabe.
Kasar Najeriya dai kamar yadda muka samu yanzu haka ta samu wani babban matsayi a majalisar dinkin duniya inda ta karbi ragamar shugabancin wata kungiya ta 'yan Afrika a majalisar ta dinkin duniya a watan Maris. Babban jakada kuma
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba yan Najeriya tabbacin cewa zai kara zage damtsen aiki sosai a wannan karon domin magance kalubalen da kasar ke fuskanta. Da yake Magana da shugabanin kungiyar Arewa wato Arewa Consultative Foru
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Segun ya bayyana haka ne a shafinsa na Twitter, inda yace “Ga asusun neman taimako ga masu ra’ayin taimaka ma Atiku Abubakar don ya kwato hakkinsa daga wajen Buhari a gaban kotu, kuna iya tara kudinku a
Wata babban kotun tarayya da ke zaman ta a Jalingo na jihar Taraba ta haramtawa dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar Taraba, Alhaji Sani Abubakar Danladi shiga zaben gwamna da za a gudanar a ranar Asabar mai zuwa kamar yadd
‘Yan takara da-dama sun yi wa Inuwa Yahaya mubaya’a a Gombe inda jam’iyyu 45 su ka hakura sun bar wa Jam’iyyar APC. Jam’iyyun sun cin ma matsaya game da wanda za a zaba Gwamna a Gombe ne jiya.
Labarai
Samu kari