Da duminsa: Kotu ta haramtawa dan takarar gwamna na APC a Taraba shiga zabe

Da duminsa: Kotu ta haramtawa dan takarar gwamna na APC a Taraba shiga zabe

A yau Laraba 6 ga watan Maris ne wata babban kotun tarayya da ke zaman ta a Jalingo na jihar Taraba ta haramtawa dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar Taraba, Alhaji Sani Abubakar Danladi shiga zaben gwamna da za a gudanar a ranar Asabar mai zuwa kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Da duminsa: Kotu ta haramtawa dan takarar gwamna na APC a Taraba shiga zabe
Da duminsa: Kotu ta haramtawa dan takarar gwamna na APC a Taraba shiga zabe
Asali: Twitter

Kotun ta yanke hukuncin ne saboda ikirarin cewa da akayi dan takarar ya bayar da shekaru na karya a takardan takara da ya shigar wa Hukumar Zabe Mai zaman kanta INEC.

DUBA WANNAN: APC ta soke ziyarar da Buhari zai kai zuwa wasu jihohin PDP 5

Ku biyo mu domin samun cikaken bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel