Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Assha: Kotu ta yi watsi da bukatar Atiku ta sakamakon zabe
Assha: Kotu ta yi watsi da bukatar Atiku ta sakamakon zabe
daga  Mudathir Ishaq

Wannan umarni ya bayu biyo bayan hukuncin kotun mai kunshe da manyan alkalai uku, inda ta nemi hukumar INEC ta yi gaggawar mika wa Atiku kayayyakin da ta ribata wajen gudanar da babban zaben kasa cikin kowace rumfar zabe.

Babban mota ta markade mutane uku har lahira a Abeokuta
Babban mota ta markade mutane uku har lahira a Abeokuta
daga  Aminu Ibrahim

Mutane uku sun mutu yayin da wata babban mota dauke da duwatsu tayi hatsari a kusa da kauyen Talabi da ke kusa da babban titin Abeokuta zuwa Sagamu a yammacin ranar Laraba. Kakakin hukumar kiyaye haddura na jihar (TRACE), Mr Babat