Marigayi Shehu Shagari ya sauke alqur'ani sau 156 daga 1988 - 2009 (Hujjar hoto)

Marigayi Shehu Shagari ya sauke alqur'ani sau 156 daga 1988 - 2009 (Hujjar hoto)

Sabbin bayanai sun soma bayyana na irin kusancin tsohon shugaban kasar Najeriya, Marigayi Shehu Shagari ga Allah da kuma irin rikon da ya killace kansa ya shagaltu da ibadar Allah a shekarun baya-baya na rayuwar sa.

A wani dogon rubutu da wani daya daga cikin dangin Marigayi Shagari yayi a dandalin sadarwar zamani mai suna Salisu Usman, yace tsohon shugaban kasar ya sauke Al-qur'ani mai girma akalla sau 156 daga shekarar 1988 zuwa 2009.

Marigayi Shehu Shagari ya sauke alqur'ani sau 156 daga 1988 - 2009 (Hujjar hoto)

Marigayi Shehu Shagari ya sauke alqur'ani sau 156 daga 1988 - 2009 (Hujjar hoto)
Source: UGC

Legit.ng Hausa ta samu cewa an dai ga wannan ne a cikin ajiyar da tsohon shugaban kasar yayi a dakin sa inda aka ga wata takarda da yake rubuta duk ranar da ya kammala saukar alqur'ani.

Ga dai rubutun da shie Salisu Usman din yayi nan kasa:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel