Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
A zaben Kano mun ji Abba Yusuf ya doke Mataimakin Gwamna a yankin sa. Ganduje ya sha kashi a hannun PDP a Unguwar Magwan a hannun Surukin Kwankwaso watau Abba Yusuf wanda doke APC a Gawuna.
Hajiya Rakiya Adamu-Amadodo, babbar yayar Shugaban kasar Muhammadu Buhari da ta rage a ranar Asabar, 9 ga watan Maris ta gudanar da aikin da ya rataya a wuyanta a matsayinta na yar kasa mai yanci inda ta kada kuri’ arta na zaben
A watan Fabrairu ne aka gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu a Najeriya kuma bayan bayyana sakamakon zaben, an rika samun zargin aikata magudin zabe da jam'iyoyin siyasa da dama. Wannan zargin galibi ya fi zuwa ne da
Legit.ng ta ruwaito a ranar Alhamis, 7 ga watan Maris ne aka fara zaman sauraron karar da Atiku ya shigar gaban kotun sauraron koken zaben shugaban kasa, inda yayi zargin INEC da APC sun shirya magudin da ya baiwa Buhari nasara a
Wasu 'yan bangar siyasa wadanda ake zargin magoya bayan jam’iyyar APC ne sun kai farmaki a gidan Babban Lauyan Gwamnati kuma Kwamishinan Shari’a na Jihar Sakkwato Barista Sulaiman Usman (SAN) a yammacin jiya tare da muzgunawa jama
An tura jami'an yan sanda garin Jalingo, babbar birnin jihar Taraba doin kwantar da kuran rikicin kabilancin da ta faru a Jeka da Fari, kusa da gidan gwamnatin jihar. Tashin hankalin ya fara ne yayinda aka dabawa wani matashi wuka
Legit.ng ta ruwaito daruruwan jama’a ne suka halarci bude Masallacin juma’an, daga cikin har da mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Faruk Umar Faruk, tare da sauran shuwagabannin al’umman Musulman garin Daura.
Mun ji cewa an fadawa Buhari yayi kokarin kawo karshen rikicin Zamfara. Wani Malamin musulunci a Zariya ya fadawa Buhari ya bi a hankali da na banza. An kuma fadawa Gwamnatin Buhari tayi kokarin kawo karshen rikicin Zamfara.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Aisha ta bayyana haka ne a yayin wani liyafar cin abinci da ta shirya a garin Daura na jahar Katsina don murnar samun nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda tace lokaci yayin daya kamata a sakanka
Labarai
Samu kari