Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa watau Independent National Electoral Commission (INEC) ta cire sunan gwamnan jihar Imo, dan jam'iyyar APC mai suna Rochas Okorocha daga jerin sunayen Sanatocin da suka samu nasara a zaben da y
An bayyana cewa, a halin da Arewa ta tsinci kanta a yanzu ta na bukatar jagororin da za a rika saurarar maganarsu kuma a yi aiki da ita kamar tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya, Rabiu Musa Kwankwaso
‘Yan Sanda sun bayyana dalilin da ya sa ba su aika Gawuna da wasu manyan APC na Kano zuwa lahira ba. Alhaji Murtala Sule Garo da Alhaji Lamin Sani su na hannun hukuma. 'Yan Sandan su kace aikin su shi ne kawo zaman lafiya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Buhari ya bayyana haka ne ta bakin Kaakakinsa, Malam Garba Shehu a ranar Litinin, 11, ga watan Maris a babban birnin tarayya Abuja, inda yace yana fatan a mayar da kasafin kudi yana aiki tsakanin watan
Bagudu na jam’iyyar APC ya samu kuri’u 673,717, adadin da ya bashi nasara a kan babban hamayyar sa na jam’iyyar PDP, Sanata Isah Galaudu, wanda ya samu kuri’u 106,633, sai kuma Malam Ka’oje na jam’iyyar SDP da ya samu kuri’u 7,444
Allah ya kawo ranar zaben gwamnoni da yan majalisun dokokin jiha inda zamu kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a jihohin Borno, Yobe da Adamawa kai tsaye. Da farko, zamu kawo muku manyan yan takara a wadannan jihohi da jam'iyy
Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya karbi bakuncin abokan karatunsa da suka yi aji guda a makarantar Katsina Middle School a shekarar 1953. Shugaban kasar ya karbi bakuncin abokan nasa ne a mahaifarsa ta Daura da ke jihar Katsina.
Jam'iyyar PDP a Kano ta yi kira ga hukumar zabe ta kasa (INEC) da ta bayyana sakamakon zaben kujerar gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar muddin ana bukatar zaman lafiya a jihar. Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Kano, Dakta Rab
Mun ji labari daga Kaduna cewa Mai girma Gwamnan Kaduna wanda yake kan mulki watau Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya hau layin zabe inda zai kada kuri'ar sa ta Gwamna da 'Dan Majalisar dokoki a zaben na bana.
Labarai
Samu kari