Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin abokan karatunsa

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin abokan karatunsa

Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya karbi bakuncin abokan karatunsa da suka yi aji guda a makarantar Katsina Middle School a shekarar 1953.

Shugaban kasar ya karbi bakuncin abokan nasa ne a mahaifarsa ta Daura da ke jihar Katsina a ranar Litinin, 11 ga watan Maris.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin abokan karatunsa
Shugaba Buhari ya karbi bakuncin abokan karatunsa
Asali: Facebook

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin abokan karatunsa
Shugaba Buhari tare da wasu abokan karatunsa
Asali: Facebook

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin abokan karatunsa
Sun halarci makarantar Katsina Middle School a shekarar 1953
Asali: Facebook

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin abokan karatunsa
Sun ziyarci shugaban kasar ne a Daura, jihar Katsina
Asali: Facebook

A watan Fabrairu da ya gabata ne dai hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa a karo na biyu.

Buhari ya kayar da babban abokin adawarsa na jam' iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar da sauran yan takarar da suke kara da shi a zaben.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel