2019: Gwamna Nasir El-Rufai zai yi tazarce a Jihar Kaduna

2019: Gwamna Nasir El-Rufai zai yi tazarce a Jihar Kaduna

Kamar yadda mu ke samun labari, sakamakon zaben gwamnoni da aka yi a jihar Kaduna ya nuna cewa Gwamna Nasir El-Rufai mai neman tazarce a APC ya tika 'Dan takarar PDP, Mohammed Isa Ashiru da kasa/

Gwamna El-Rufai yayi sammako ya hau layin zabe a Kaduna
Gwamna El-Rufai ya na shirin yin zabe a akwatin zaben sa
Asali: Twitter

Ga dai cikakken sakamakon da hukumar zabe na kasa watau INEC ta fitar.

KAURA LG

APC – 8, 342

PDP – 38, 764

MAKARFI LG

APC – 34, 956

PDP – 22, 301

JABA LG

APC – 6, 298

PDP – 22, 976

KUDAN

APC – 28, 624

PDP – 22, 022

IKARA LG

APC – 41, 969

PDP – 22, 553

KUBAU LG

APC – 67, 182

PDP – 17, 074

KAJURU LG

APC – 10, 229

PDP – 34, 658

GIWA LG

APC – 51, 455

PDP – 19, 834

KAURU

APC – 34, 844

PDP – 31, 928

KU KARANTA:

KACHIA LG

APC – 30, 812

PDP – 51,780

SOBA LG

APC – 55, 046

PDP – 25, 440

ZANGON KATAF LG

APC – 13, 448

PDP – 87, 546

SANGA LG

APC – 20, 806

PDP – 21, 226

KADUNA TA AREWA

APC – 97, 243

PDP – 27, 665

BIRNIN GWARI LG

APC – 32, 292

PDP – 16, 901

CHIKUN LG

APC – 24, 262

PDP – 86, 261

SABON GARI

APC – 57, 655

PDP – 25, 519

LERE LG

APC – 71, 056

PDP – 45, 215

JEMA’A LG

APC – 21, 265

PDP – 63, 129

KAGARKO LG

APC – 21, 982

PDP – 26, 643

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafin NAIJ Hausa ya koma LEGIT

Asali: Legit.ng

Online view pixel