Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Zaben gwamnoni: Jahohin Arewa da jam'iyyar PDP za ta iya lashewa
Zaben gwamnoni: Jahohin Arewa da jam'iyyar PDP za ta iya lashewa
daga  Mudathir Ishaq

Zamfara: Duk da dai da farko an yi ta takadda game da 'yan takarar APC a jihar, amma daga baya APC din ta samu damar shiga zaben kuma har ma ta lashe dukkan zababbun kujerun 'yan majalisar tarayya. Ana ganin APC zata iya sake lash

Zabe: An gano asirin da magauta su ka yiwa El-Rufa’i a Kaduna
Zabe: An gano asirin da magauta su ka yiwa El-Rufa’i a Kaduna
daga  Mudathir Ishaq

Daga cikin rubutun surkullen da aka yi a jikin wata gorar duma an rubuta sunan gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Ruf’ai da Haruna Aliyi Chakis a cikin likkafani a kulle sannan aka binne a makabartar. Ana zargin wasu magauta gwa

Yanzu Yanzu: APC ta yiwa PDP mugunyar kaye a zaben jihar Kano
Yanzu Yanzu: APC ta yiwa PDP mugunyar kaye a zaben jihar Kano
daga  Mudathir Ishaq

Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, a yayin da hukumar zabe ta kasa ke ci gaba da bayyana sakamakon zaben kujerar gwamnoni da ta 'yan majalisar jiha, jam'iyyar APC ta yi shigar wuri a jihar Kano.