Musa Mai Sana’a ya sha da kyar daga fusatattun matasa a Katsina yayin da yake tallata Tinubu, Solomon Dalung ya yi kira ga siyasa ba tare da tashin hankali ba.
Musa Mai Sana’a ya sha da kyar daga fusatattun matasa a Katsina yayin da yake tallata Tinubu, Solomon Dalung ya yi kira ga siyasa ba tare da tashin hankali ba.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Al'ummar jihar Legas sun waye gari cikin wata annoba na rubzawar makaranta darajar farko wato Nozare da firamare a karamar hukumar Lagos Island dake jihar. Ginin makarantar mai hawa ukku da ke yankin Itafaji, tsibirin Legas ya rub
Wasu 'yan majalisar wakilai na tarayya sun gargadi jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC da su guji aikata duk wani magudi a zabukan da za a maimaita bayan soke su da akayi a wasu jihohi.
Akalla kananan yara 41 sun tsallake rijiya da bayan a rubzawar ginin makarantar firamaren Ohen dake Ita Faji, Legas. Legit.ng tana iya tabbatar muku. Jerin sunayen yaran da jaridar Sahara Reporter ta samu a ranar Laraba ya kunshi
Kwamanda Biu yace sun samu labarin motar tana dauke da shinkafa ne, amma an lullube buhunan shinkafar da gawayi da abincin dabbobi, haka zalika yace sun samu nasarar cafke direban motar yayin da yayi kokarin tserewa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito uwargida Rafiat ta bayyana haka ne a zaman kotun na ranar Laraba, 13 ga watan Maris, dayake dama tun a shekarar 2016 shugaban kotun, Cif Henry Agbaje ya kashe auren ma’auratan akan Adeleke na dukanta.
Uwargidar tsohon Shugaban kasa, Justis Fati Lami Abubakar ta caccaki tsarin ci gaban siyasar kasar sannan ta kaddamar da cewar kasar Najeriya tayi rikan da ya kamata a samu wata shugaba mace.
Da safiyar Litinin, 13 ga watan Maris mun kawo muku rahoton cewa wani gini mai hawa ukku da ke yankin Itafaji, tsibirin Legas ya rubza a ranar Laraba, lamarin da ya haddasa tashin hankali da rudani tsakanin al'ummar da ke zaune
Gwamnatin jihar Kano ta ba da gudumuwar sababbin firinji 10 ga masu sana’ar kifi a kauyen Yaryasa da ke karamar hukumar Tudun Wada don bunkasa kasuwancin su. Jawabi na dauke da sa hannun Aminu Yassar, Babban darektan labaran Gandu
Mai magana da yawun rundunar soji da ke atisayen Safe Haven, Manjo Adam Umar, ya ce gano gawar ya haddasa rundani da hargowa a tsakanin jama'ar yankin. Haka zalika, mai magana da yawun rundunar 'yan sanda na jihar, Tyopev Terna, y
Labarai
Samu kari