Hotunan ginin makarantan da ya rubzo kan dalibai a Legas
Da safiyar Litinin, 13 ga watan Maris mun kawo muku rahoton cewa wani makaranta gini mai hawa ukku da ke yankin Itafaji, tsibirin Legas ya rubza a ranar Laraba, lamarin da ya haddasa tashin hankali da rudani tsakanin al'ummar da ke zaune a kusa da ginin.
Channels TV ta ruwaito cewa akwai wata makarantar Firamare da ke a hawa na ukku na ginin, inda ake tsammanin daliban makarantar sun mutu, yayin da wasu har yanke ke a cikin ginin ba tare da samun hanyar fita ba.
Akalla dalibai 70 suka ke cikin makaratar amma zuwa yanzu, an ceto yara uku.
Kalli hotunan:

Asali: UGC

Asali: UGC

Asali: UGC

Asali: UGC

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng