Musa Mai Sana’a ya sha da kyar daga fusatattun matasa a Katsina yayin da yake tallata Tinubu, Solomon Dalung ya yi kira ga siyasa ba tare da tashin hankali ba.
Musa Mai Sana’a ya sha da kyar daga fusatattun matasa a Katsina yayin da yake tallata Tinubu, Solomon Dalung ya yi kira ga siyasa ba tare da tashin hankali ba.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood mai suna Fatima Abubakar wadda aka fi sani da Fati Shu'uma ta fito fili ta bayyanawa duniya dalilan da ya sa ta shiga harkar fim. Jarumar ta bayyana dalilan na ta
Yayin da ake cigaba da murnar kammala zabukan gwamnoni da na 'yan majalisar jahohi a sassa daban-daban na kasar, yanzu hankula sun soma komawa akan wadanda suka samu nasarar darewa musamman ma a kujerun gwamnoni. Jihar Zamfara dai
Dakarun rundunar soji ta ‘ofireshon sharan daji’ sun kashe ‘yan bidiga 55 tare da kubutar da wasu mutane 760 da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. Rundunar ta sanar da haka ne a cikin wata sanarwa da mukaddashin jami’in yada
Kotu ta yanke wa wani matashi dan shekaru 19 mai suna Olasunkanmi Yekini hukuncin dauri har na tsawon shekaru shida a kurkuku akan laifin satar wayar N6,000. An kuma kama shi da laifin satar dan kamfai na mata guda uku wanda yayi
Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta bayyana ranar da za'a gudanar da zaben zagaye na biyu a jihohin da ba'a ida kammala zaben gwamna ba. Hukumar ta saki jawabin ne da yammacin Talata, 12 ga watan Maris, 20
Dr Hadiza Balarabe itace mataimakiyar gwamna na biyu a tarihin jihar Kaduna amma itace zababiyar mataimakiyar gwamna na farko a tarihin jihar. Tayi nasarar zama mataimakiyar gwamna ne a zaben da aka gudanar bayan an zabe ta a mats
A bangarensa, Kwamishinan watsa labarai da sadarwa, Yakubu Dati ya ce kisar barazana ce ga zaman lafiya a jihar. Mr Datti ya yabawa al'umma a kan yadda suka daure ba su tayar da fitina ba duba da abinda ya faru.Majiyar Legit.ng t
A yayin da rikici a garin Jalingo ke kara tsamari, gwamnatin jihar Taraba ta kara tsawon lokacin hana jama’a fita daga gidajen a babban birnin jihar, Jalingo. A jiya ne gwamnatin jihar Taraba ta saka dokar hana jama’a fita daga gi
Bayero Nafada, wanda a yanzu haka yake kujerar majalisar dattijai, ya taya wanda ya lashe zaben murna, amma ya ce bin kadin sakamakon zaben na wuyan jam'iyyar sai dai zai shawarceta da kauracewa hakan saboda a cewarsa, ba shi da r
Labarai
Samu kari