Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Karashen zabe: Mu za mu yi nasara a Jihohi 6 – PDP ga APC
Karashen zabe: Mu za mu yi nasara a Jihohi 6 – PDP ga APC
daga  Muhammad Malumfashi

Jiya PDP ta fadawa APC cewa ita za ta ci zaben da za a karasa. PDP ta cika-baki tace za ta lashe zaben Gwamna a jihohi 6. PDP mai adawa tace Gwamnatin Jam’iyyar APC na kawo tashin hankali da yin kukan karya.

Sabon dogarin Buhari ya fara aiki babu kama hannun yaro
Sabon dogarin Buhari ya fara aiki babu kama hannun yaro
daga  Mudathir Ishaq

Legit.ng Idris ya maye gurbin tsohon dogarin Buharinne, Bashir Abubakar, wanda Buhari ya zabeshi a matsayin dogarinsa bayan cin amanar da tsohon dogarinsa Abdulrahman Mani yayi masa, wanda hakan yasa aka sallameshi daga aiki gaba

Maza sun kusa kare wa su bar mata a duniya – Binciken kimiyya
Maza sun kusa kare wa su bar mata a duniya – Binciken kimiyya
daga  Mudathir Ishaq

Wata jami’ar kasar Ingila dake garin Kent ta bayyana cewar ta gudanar da wani bincike dake nuna cewar nan bada dadewa ba maza zasu kare, su gushe daga doron kasa tamkar ba a taba halittar su ba. Kwararren masanin kimiyya jami’ar

An kama mafarauta 3 'yan Najeriya a Nijar
An kama mafarauta 3 'yan Najeriya a Nijar
daga  Aminu Ibrahim

Kamfanin dillancin labarai na AFP ya ruwaito cewa an kama mafarautan ne a kudu maso yammacin Dosso a cikin motar daukan kaya biyu cike makil da hauren giwa, fatun maciji da kawunnan wasu dabobin daji da suka hada da Bauna da Birai