Labarai

Labarai Zafafan Labaran

N15,000 ta sa an daure wata mata wata 6 a jihar Kebbi
Breaking
N15,000 ta sa an daure wata mata wata 6 a jihar Kebbi
daga  Mudathir Ishaq

Wata mata a jihar Kebbi an daure ta a gidan yari wata shidda ko kuma biyan tarar Naira dubu sha biyar saboda sabanin da ta samu da makwafciyar ta har ya kai ga sun cakusa fada a tsakanin su a kwanan baya. Mun samu labarin hakan ne

Abin kunya: Uwa ta tona asirin mijinta da ke kwanciya da yaransu
Abin kunya: Uwa ta tona asirin mijinta da ke kwanciya da yaransu
daga  Aminu Ibrahim

Na sha kama miji na turmi da tabarya tare da diyar mu ta uku. Bai kyale kawaye na da masu aikin gida ba, na kama shi da su," matar tayi ikirari. Mai shigar da karar kuma ta ce mijin matsafi ne kuma yana son ya yi amfani da ita dom

APC ta yi cinye duk a majalisar dokokin jahar Nassarawa
APC ta yi cinye duk a majalisar dokokin jahar Nassarawa
daga  Mudathir Ishaq

Majiyar Legit.ng ta ruwaito zuwa yanzu INEC ta sanar da kujeru 20 daga cikin kujeru 24 da majalisar ta kunsa, yayin da zabe bai kammalu a mazabu guda hudu na jahar ba, inda a yanzu INEC take nazari kan ranar da zata maimaita zaben

An haifi jaririya dauke da rubutun sunan Allah a Sokoto
An haifi jaririya dauke da rubutun sunan Allah a Sokoto
daga  Mudathir Ishaq

Rahotanni da ke zuwa mana yayi ikirarin cewa an haifi wata jaririya dauke da rubutun sunan Allah a wasu bangarori na jikinta ciki harda kirjinta. Anyi zargin cewa yarinyar na dauke da rubutune a jirginta, jinta da kuma bayanta.