Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Ba lallai zaben zagaye na biyu na kece raini da hukumar zabe ta kasa (INEC) ke shirin gudanarwa a jihar Aadamawa ya yiwu saboda hukuncin da ake saka ran kotu zata yanke a gobe, Alhamis. Kwamishinan hukumar INEC a jihar Adamawa, Ba
Wani dan kasuwa a garin Ibadan mai suna Oluwatosin Baare, a ranar Laraba ya bayyanawa kotu dake zaune Mapo, Ibadan cewa yana bukatar kotu ta raba aurensa da matarsa, Enitam, saboda tana yawan dukansa.
Sun ce wai na mutu, sun ce nayi hadari har an yanke min hannu da kafa; sun ce an kone gida na saboda nayi wakar da ba ta yiwa Kwankwaso da Shekarau dadi ba. Wannan ba sabon abu bane. Dul karya ne," inji shi. Mawakin ya ce lafiyars
Alkalin kotun, Cif Henry Agbaje ya bukaci ma'auratan sun gabatar da hujoji domin tabbatar da zargin da suka yiwa juna. Ya kuma dage cigaba da sauraron karar zuwa ranar 4 ga watan Afrilu kuma ya bukaci su kawo 'yan uwansu.
Jam'iyyar PDP ta lashe zaben kujerar mazabar karamar hukumar Tafawa Balewa a majalisar dokokin jihar Bauchi. PDP ta lashe zaben da kuri'u 29,933 yayin da jam'iyyar APC ta samu kuri'u 25,210. Jam'iyyar PDP ta lashe zaben ne bay
Sojojin sun yi wani taron musamman jiya inda Air Vice Marshal (AVM) Emmanuel Anebi ya wakilce CAS a zaman da ake yi. Ibikunle Daramola wanda ke magana a madadin sojojin saman kasar ya bayyana wannan.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Boni Haruna ya yaba ma rundunar sojoji Najeriya tare da sauran hukumomin tsaro kan matakin mayar da martani kan lokaci da suka yi a hare-haren Boko Haram a garinsa na Michika.
Ana cikin wannan hali na tangal tangal a banaren ilimi ne sai kwatsam Legit.ng ta ci karo da wata makarantar Firamari dake jahar Abia, wanda halin da makarantar take ciki yasa yan Najeriya da dama sun bayyana bacin ransu tare da t
Hukumar bada agajin gaggawa ta tabbatar da cewa wata gagarumar gobara ta lalata gidaje a kauyen Barebari a karamar hukumar Ringim na jihar Jigawa. Hukumar ta ce har zuwa yanzu ba a gano musabbabin tashin gobarar da ta fara da mis
Labarai
Samu kari