Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
A wani rahoto da sashin majalisar dinkin duniya ta gabatar, ta ce talakawa a sassa daban-daban na duniya sun fi attajirai kashe kudi wurin samun ruwa.
Shahrarriyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, wacce akafi sani da ‘Nafisa Sai Wata Rana’ ta bayyana dalilin da yasa bata yiwa wani dan siyasa yakin neman zaben ba a wannan kakar zaben da ake ciki. Nafisa Abdullahi ta bayyana c
Wata mata mai suna Chiaka Thelma, ‘yar asalin Najeriya, ta haifi ‘ya’ya 6 rigis a wani asibitin Asibitin kasar Amurka da ke jihar Texas yayin hutun karshen mako. A cewar asibitin, ta shafinsa na Tuwita, da kyar ake samun faruwar
Kimanin tsuntsaye 8,845 ne suka babbake a wata gobarar tsakar dare da ya afku a babban kasuwar Jimeta da ke Yola, babbar birnin jihar Adamawa, kamfanin dillancin labaran Najeriya ta ruwaito. Alhaji Idris Sa’idu, Shugaban kungiyar
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin manyan jigogin jam'iyyar All Progressives Congress APC, a ranar Talata, 19 ga watan Marism 2019 a fadar shugaban kasa dake Aso Villa, birnin tarayya, Abuja.
Wasu nakiyoyi da ake kyautata zaton 'yan ta'addan Boko Haram ne suka dasa su sun yi sanadiyyar ajalin matafiya akalla mutane 8 a garin Gwoza dake zaman karamar hukuma a jihar Borno ta Arewa maso gabashin Najeriya.
Legit.ng Sai dai da ta shiga hannu ta fasa kwai, inda tace su yan mata hudu mayakan Boko Haram suka daura ma jigidan bama bamai, sa’annan suka daukosu daga karamar hukumar Banki da nufin su kai harin kunar bakin wake.
An kammala zabukan shekara ta 2019 da aka dade ana daku a akalla mafi yawancin jahohin Najeriya ciki kuwa hadda jihar shugaban kasa ta Katsina dake a shiyyar Arewa maso Yammacin Najeriya. A jihar ta Katsina dai jam'iyya mai mulki
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Kwamishina Singham ya kai ma Malaman wannan ziyara ne a ranar Asabar, 16 ga watan Maris na shekarar 2019, inda ya samu shuwagabannin darikan a babban ofishin kungiyar samarin Tijjaniyya dake Kano.
Labarai
Samu kari