Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Kungiyar tarayyar Afrika watau Africa Union (AU) a ranar Alhamis a garin Addis Ababa na kasar Itofiya ta nada ministar kudi ta tarayyar Najeriya, Zainab Shamsuna Ahmed a matsayin shugabar kwamitin amintatu na gidauniyar samar da z
Muhammad ya ce a shirye ya ke ya nemi afuwar kungiyar ta kowane hali da suke bukata; Ta hanyar rubuta wasika ko kuma ta kafar watsa labarai. A bangarensa, shugaban kungiyar na jihar Kano, Musa Abdullahi Lawal ya mika godiyarsa ga
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kashe jami’in dan sanda tare da sace wasu mutane 6 a mahakar zinare da ke kauyen Sunke a karamar hukumar Anka, jihar Zamfara, kamar yadda jaridar daily Trust ta rawaito. ‘Yan bindiga sun dade
Tabbas dai tsautsayi baya wuce ranar sa, kuma dukkan mai rai baya tsallake ranar ajalin sa. Hakan dai ta sake tabbata a wani labarin da muka samu na wani bawan Allah da ya kubutar da jirgin sama samfurin Boeing Co.737 Max 8 daga y
El-Rufai ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook a ranar Alhamis 21 ga watan Maris, inda yace ya kai ziyarar ne don jajanta ma Wammako sakamakon rasuwar kaninsa, Salihu Baraden Wammako.
Ofishin hukumar zabe ta kasa (INEC) da ke jihar Bauchi ya bayyana cewar za a gudanar da zaben gwamna na raba gardama a kananan hukumomi 15 da aka soke sakamakon zabe. Kwamishinan zabe a jihar Bauchi, Ibrahim Abdullahi, ne ya sanar
Sabbin alkaluman kiwon lafiya na duniya sun nuna cewa kasar Najeriya a yanzu ita ce ta farko a jerin kasashen da suke fama da cutar kyanda inda alkaluma suka nuna cewa sakalla yara a kasar sama da miliyan uku ne ba a yi masu rigak
Wasu da ake kyautata zaton cewa 'yan kungiyar asiri ne sun kashe wasu mata masu yiwa kasa hidima (NYSC) guda biyu tare da wani dalibi a wata makarantar 'yan kasuwa da ke Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa.
Dan uwan marigayin, Umar B Alhaji ya shaidawa majiyar Legit.ng a wayar tarho cewa 'yan bindigan sun kai farmaki kauyen ne misalin karfe 12.30 na dare inda suka harbe Gada suka kuma yi tafiyarsu ba tare da sun dauki komi a gidansa
Labarai
Samu kari