Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Sabon sarkin Lafia zai shiga fada a gobe Juma'a
Sabon sarkin Lafia zai shiga fada a gobe Juma'a
daga  Mudathir Ishaq

Sabon sarkin Lafia, Justis Sidi Dauda Bage, zai shiga fadar Lafia a gobe, Juma’a, 5 ga watan Afrilu. Wani hadimin sabon sarkin ya bayyana cewa an kammala shiri tsaf domin komawar sarkin fada daga Abuja, inda yake alkalanci a kotu.

Gobara ta kama dakunnan 'yan NYSC a jihar Sokoto
Gobara ta kama dakunnan 'yan NYSC a jihar Sokoto
daga  Mudathir Ishaq

Wata gobara ta kama dakunan 'yan bautar kasa dake karamar hukumar Wamakko cikin jihar Sokoto. Shugaban masu bautar kasar na jiha, Philip Enaberue, shine ya tabbatar da hakan, inda ya bayyana cewa lamarin ya faru a jiya Laraba da..

Yadda mijina ya gamu da ajalinshi a garin yi wa ma'aurata sulhu
Yadda mijina ya gamu da ajalinshi a garin yi wa ma'aurata sulhu
daga  Mudathir Ishaq

Matar marigayi Bonaventure Mkpume, wanda aka kashe a lokacin da ya ke kokarin raba fada tsakanin wasu ma'aurata, ta bayyana yadda mijin nata ya gamu da ajalinshi a gidan ma'auratan. Chinenye Mkpume, wacce ta ke zaune a kauyen...