Kalli yadda Buhari ya shiga kasar Jordan (Hotuna)

Kalli yadda Buhari ya shiga kasar Jordan (Hotuna)

Ga masu bibiyan shafin nan suna sane da rahoton da muka kawo na cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shilla kasar Jordan domin halartar taron tattalin arzikin kasa ta Duniya, a ranar Alhamis, 4 ga watan Afrilu.

Don haka Legit.ng ta kawo muku wasu kayatattun hotuna na shugaban kasa Muhammadu Buhari dake nuna lokacin daya isa babban birnin kasar Jordan, watau Amman a tsakar daren Juma’a, 5 ga watan Afrilu.

Kalli yadda Buhari ya shiga kasar Jordan (Hotuna)

Buhari
Source: Facebook

KU KARANTA: Buhari na kan cika ma yan Najeriya alkawarin daya daukan musu – fadar shugaban kasa

Kalli yadda Buhari ya shiga kasar Jordan (Hotuna)

Buhari
Source: UGC

A wani labarin kuma, fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cika ma yan Najeriya duk alkawurran daya daukan musu a yayin yakin neman zabe, musamman da yace ba za’a saki sha’anin sakaka don yakin neman zabe ba.

Haka zalika majiyar Legit.ng ta ruwaito fadar shugaban kasan ta kara da jaddada burin shugaba Buhari na cika ma ma’aikatan Najeriya alkawarin daya dauka na tabbatar da sabon karancin albashi, kuma a yanzu haka ya cika wannan alkawari.

Kalli yadda Buhari ya shiga kasar Jordan (Hotuna)

Buhari
Source: Facebook

Kaakakin shugaban kasa, Femi Adesina ne ya bayyana haka a ranar Alhamis, a babban birnin tarayya Abuja, inda yace wadannan alkawura da Buhari ya cika ma yan Najeriya ba karamar nasara bace gareshi da gwamnatinsa gaba daya.

Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa

ko a http://twitter.com/legitcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com

Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel