Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Rahotanni sun bayyana cewa wani babban jami'in Kwastam ya gamu da ajalinsa bayan da gungun kudan Zuma suka kai masa hari a yayin da ya ke bakin aiki. Jami'in, Abba Abubakar, ya mutu ya bar matarsa da 'yaya da dama.
Legit.ng ta ruwaito an gudanar da wannan bikin murnar cikar Abubakar Malami shekaru 52 ne a gidansa dake babban birnin tarayya Abuja, wanda ya samu halartar gwamnan jahar Kebbi, Atiku Bagudu, da kuma wasu yan uwa da abokan arzikin
Legit.ng ta ruwaito kungiyar ta bayyana haka ne a shafinta kafar sadarwar zamani ta Facebook, inda ta daura hotunan shugaban kungiyar Izala, Sheikh Bala Lau, tare da sakataren kungiyar Sheikh Kabiru Gombe yayin da suka isa kasar A
Daga cikin irin na'urorin da ake amfani da su a asibitocinmu, akwai na'urar da ake amfani da ita wajen gano abinda mace mai juna biyu ke dauke da shi; mace ko namiji. Sai dai, tun kafin zuwan irin wadannan na'urori, akwai ilimin
Laburorin da ke dauke da kayayakin aikinsu kamar adda, digga, gatari da sauransu suka ki amincewa su bar wurin wanda hakan ya janyo rikici ya kaure tsakaninsu har aka yiwa Osas rauni. Raunin da aka yiwa Osas ya fusata sauran matas
Hukumar yan sandan brnin tarayya ta yi ikirarin damke wasu mutane da ake zargi da fashi da makami 60. Mataimakin kwamishanan yan sanda dake shugabantan sashen binciken yan baranda, Salisu Gyadi-Gyadi ya bayyana hakan ne yayinda ya
Za ku ji takaitaccen tarihin bakin Attajirin Duniya Aliko Dangote. Yadda aka haife sa da kuma labarin yadda aka yi Dangote ya zama Bakin Mutumin da ya fi kowa dukiya.
Wata mummunar ambaliyar ruwan sama a jihar Filato ta rushe gidaje a kalla 48 tare da a kalla mutane 285 da gidajensu a karamar hukumar Mangu. Lamarin da ya faru a ranar Talata da yamma, ya jefa gwamantin jihar Filato da ta karamar
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu ne Yansanda suka bayyana Shehu ga manema labaru a babban ofishin Yansanda dake garin Akure na jahar Ondo, tare da abokan aikinsa guda hudu.
Labarai
Samu kari