Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Da dumi: An fadi masu hannu cikin ta'addanci a jihar Zamfara
Da dumi: An fadi masu hannu cikin ta'addanci a jihar Zamfara
daga  Mudathir Ishaq

Baragurbin masu hako ma'adanan kasa da su ka ketaro daga kasashen Burkina Faso, Chadi, Nijar da kuma Ghana dauke da miyagun makamakai ke da alhakin kashe-kashen da sauran miyagun ababe da ke aukuwa a jihar Zamfara.

Davido,Olamide da YCEE na burgeni ,in ji yaron Wizkid
Davido,Olamide da YCEE na burgeni ,in ji yaron Wizkid
daga  Mudathir Ishaq

Majiyar Legit.ng tace: Amma sai dai Boluwatife Balogun, dan Wizkid na farko, ya nuna kudurinsa na son fara sana’ar tsutura da wasu kayayyakin ado inda wannan yaro ya bayyana aniyarsa ta fara wannan sana’a inda yake kallon wasu jig

Dangote ya bayyanawa matasa hanyar da za su zama kamar shi
Dangote ya bayyanawa matasa hanyar da za su zama kamar shi
daga  Mudathir Ishaq

Hamshakin mai kudin ya bayyanawa matasan hakan a lokacin da ya yi wata hira ta musamman da mashahurin mai kudin nan dan kasar Sudan, Mo Ibrahim a Abidjan, babban birnin kasar Kwaddibuwa, a karshen makon da ya...