Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Adam Zango ya maida martani bayan Ali Nuhu ya kai sa Kotu
Adam Zango ya maida martani bayan Ali Nuhu ya kai sa Kotu
daga  Muhammad Malumfashi

Ku na da labari cewa Masana’antar kannywood ta kama da wuta sakamakon rikici da ya barke tsakanin manyan jarumai guda biyo wato Ali Nuhu da kuma jarumi Adam A Zango wanda har hakan takai ga zagi da cin mutunci.

Za’a bude kamfanin sarrafa tumatur a Kaduna
Za’a bude kamfanin sarrafa tumatur a Kaduna
daga  Mudathir Ishaq

Malama Metha ita ce mai kamfanin tumatur dake Jos. Ta shaidawa jaridar Daily Trust a gonarta dake Kangimi dam ne take da niyyar sake bude wani sabon kamfanin sarrafa tumatur wanda taso yi tun tsakiyar shekarar bara (2018) amma hak