Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu Yanzu: An sauya Kwamishinan 'yan sandan jihar Kaduna
Yanzu Yanzu: An sauya Kwamishinan 'yan sandan jihar Kaduna
daga  Mudathir Ishaq

A yayin ci gaba da fafutikar kawo karshen ta'addanci musamman garkuwa da mutane, sufeto Janar na 'yan sanda Muhammad Adamu, ya bayar da umurnin sauya kwamishinan 'yan sandan jihar Kaduna, CP Ahmed Abdulrahman.