Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Ba bu wanda ya fi karfin doka - EFCC ta yiwa Saraki raddi
Ba bu wanda ya fi karfin doka - EFCC ta yiwa Saraki raddi
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar hana yiwa tattalin arziki zagon kasa, ta fidda wani sabon rahoto domin zayyana dalilan ta na fara gudanar da bincike akan shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki a yayin da ya rike akalar jagoranci ta gwamnatin Kwara.

Jabun kaya: 'Yan sanda sun kama wani dan Chana a Kano
Breaking
Jabun kaya: 'Yan sanda sun kama wani dan Chana a Kano
daga  Mudathir Ishaq

A ranar Laraba ne rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Kano ta gurfanar da wani dan kasar China, Kaka Jao, mai shekaru 35, a gaban wata kotun majistare bayan samun sa bandir 270 na jabun wata atamfa. Ana tuhumar Jao, mazaunin gi