Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Falake zai ba Yahaya Bello ciwon-kai a APC wajen takarar Gwamna
Falake zai ba Yahaya Bello ciwon-kai a APC wajen takarar Gwamna
daga  Muhammad Malumfashi

A jiya mun ka ji cewa wani ‘Dan Majalisa ya fito takarar Gwamna a Kogi duk da Bello ya gana da Tinubu. James Faleke, ‘dan majalisa mai wakiltar mazabar Legas shi ne zai yi takara. Falake zai ba Yahaya Bello ciwon-kai a APC.

Yanzu Yanzu: An tsige kakakin majalisar Jigawa
Breaking
Yanzu Yanzu: An tsige kakakin majalisar Jigawa
daga  Aisha Musa

Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa, an tsige kakakin majalisar dokokin jha Jigawa, Hon. Isah Idris Gwaram. An tsige shi ne a safiyar yau Alhamis, 9 ga watan Mayu lokacin wani zama.

Jerin jihohin da ambaliyar ruwa zai shafa a wannan shekarar
Jerin jihohin da ambaliyar ruwa zai shafa a wannan shekarar
daga  Mudathir Ishaq

A cikin 'yan shekarun nan da suka gabata ambaliyar ruwa ta yi sanadiyyar dukiyoyi harma da rayuka a wasu jihohi na fadin kasar nan. Sai dai a wannan shekarar gwamnatin tarayya ta bayar da hasashen yadda za ta magance matsalar...