Femi Fani-Kayode ya bukaci Sultan da Shugaba Tinubu su gargadi Sheikh Sani Yahaya Jingir kan kalaman da ake danganta masa game da Kiristoci a Najeriya.
Femi Fani-Kayode ya bukaci Sultan da Shugaba Tinubu su gargadi Sheikh Sani Yahaya Jingir kan kalaman da ake danganta masa game da Kiristoci a Najeriya.
Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
Yaron Sarki Kano Asraf Muhammadu Sanusi ya tofa albarkacin bakin sa kan rikicin Sarki da Mahaifin sa inda yace idan har aka tsige Sarki ko kuma a rage masa matsayi, zai yi wa al’umma su samu shugaba adali irin sa.
Yayin wani farmaki na kwanton bauna da dakarun sojin kasan Najeriya su ka kai cikin wasu kauyuka a jihar Borno, tsugune ta karewa wasu 'yan kungiyar masu tayar da kayar baya na Boko Haram 4 da tuni suka riga mu gidan gaskiya.
Da yake magana da manema labarai jim kadan bayan kammala taron kungiyoyin al'umma a karamar hukumar Wudil, Malam Muhammad Idris, shugaban gamayyar kungiyoyin tare da sakatarensa, Dakta Baba Sani Wudil, sun bayyana cewar ba a tuntu
A ranar 5 ga watan Mayun da ta gabata, mashaida da dama sun bayyana yadda wata babbar mota mai dakon kaya dauke da 'yan ta'adda rike da bindigu suka datse matafiya a babbar hanyar garin Ikoyi da ke jihar Osun.
Yemi Osinbajo, mataimakin shugaban kasar Najeriya ya ce gwamnatin tarayya na shirin fadada shirin inshoran lafiya na kasa (NHIS) domin kula da lafiyan 'yan Najeriya. Mataimakin shugaban kasar ya yi wannnan jawabin ne a a wurin tar
Mun kawo maku wani goron Azumi yayin da ake cikin Wata mai alfarma na Azumi a fadin Duniya, Malaman addinin Musulunci su na cigaba da fadakar da kan al’umma a game abubuwan da su ka shafi Azumin Watan Ramadan.
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da mataimakin sa Dr Nasiru Yusuf Gawuna sun hallarci wajen bikin taya murna da godiya na nadin sababbin Sarakuna na yanka masu daraja ta daya na masarautun Bichi, Gaya, Karaye da Rano da aka
Wani tsohon sakataren zartarwa na hukumar jami’o’i ta kasa Farfesa Munzali Jibril, jiya yace marigayi shugaban kasa Janar Sani Abacha ya tafi da imanin cewa sashe mai zaman kansa na Najeriya bai isa a damka ma shi alhakin jami'o'i
Wani kwararren likitan fida dake aiki da assibitin kwararri ta jami’ar Ilori (UITH), Farfesa Ismail Adigun yace mutanen dake fama da ciwon gyambon ciki za su iya yin azumi ta hanyar kauce ma wasu na’ukan abincin.
Labarai
Samu kari