Hotunan nadin sarautan sabbin sarakunan Kano

Hotunan nadin sarautan sabbin sarakunan Kano

Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da mataimakin sa Dr Nasiru Yusuf Gawuna sun hallarci wajen bikin taya murna da godiya na nadin sababbin Sarakuna na yanka masu daraja ta daya na masarautun Bichi, Gaya, Karaye da Rano da aka gudanar a yau 11 ga watan Mayun 2019 a Sani Abacha Stadium da ke Kofar Mata a Kano.

Sarakunan hudu da aka yiwa nadin sun hada da; Sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar Ila, Sarkin Gaya Alhaj Ibrahim Abdulqadir Gaya, Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero, Sarkin Karaye Alhaji Dr Ibrahim Abubakar II.

Yayin bikin nadin sarautan, Gwamna Ganduje ya ce sabbin masarautun da aka kirkira za su inganta masarautar Kano.

"Mun san cewa wannan sabbin masarautun za su inganta tsaro da ilimi," a cewar Ganduje.

Gwamnan ya kuma ce gwamnati za ta sanar da ranakun da za a yiwa sarakunan bikin nadi na musamman a nan gaba.

Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Asali: Twitter

Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Asali: Facebook

DUBA WANNAN: 'Yan siyasa ba su da banbanci da karuwai - Sheikh Gumi

Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Asali: Facebook

Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Gwamna Abdullahi Ganduje tare da mataimakinsa Nasiru Gawuna wurin nadin sarauta
Asali: Facebook

Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Asali: Facebook

Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Asali: Facebook

Hotunan bikin nadin sarautaun sabbin sarakunan Rano, Bichi, Gaya da Karaye
Gwamna Abdullahi Ganduje yayin da ya ke gaisuwa da jama'a a wurin nadin sarauta a Sani Abacha Stadium
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku Latsa: Domin karuwa cikin wannan wata mai albarka na Ramadana

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164