Femi Fani-Kayode ya bukaci Sultan da Shugaba Tinubu su gargadi Sheikh Sani Yahaya Jingir kan kalaman da ake danganta masa game da Kiristoci a Najeriya.
Femi Fani-Kayode ya bukaci Sultan da Shugaba Tinubu su gargadi Sheikh Sani Yahaya Jingir kan kalaman da ake danganta masa game da Kiristoci a Najeriya.
Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta umarci Hukumar Gidan Yari da Hukumar kashe gobara ta kasa akan su dauki ma'aikata 9,675 a Najeriya. Yayin da hukumar gidan yari za ta dauki ma'aikata 7,475, ita kuma hukumar kashe gobara za ta...
Mun ji labari cewa Gwamnan Ondo yana so a shiga harkar noma ganyen wiwi a Najeriya. Najeriya tana gaf da asarar Dala Biliyan 145 a Duniya inji Gwamnan, idan aka yi watsi da harkar noma wiwi.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) y rawaito cewar Aminu, kwamandan bataliyar soji ta 145, tare da ragowar sojojin biyu, sun gamu da ajalinsu ne bayan motar su ta taka wani bam da 'yan Boko Haram suka binne yayin sintiri.
Shugaban karamar hukumar Batsari da ke jihar Katsina, Alhaji Mannir Muazu ya koka akan tabarbarewar tsaro a yankin, cewa mazauna yankin basu da kwanciyar hankali.
Hukumar ta kwastam ta ce labarin ba gaskiya ba ne, a saboda haka masu neman aikin su kiyaye da kafafen dake yada labarin. Sannan ta kara da cewa yanzu haka hukumar na matakin tantance takardu da bayanan masu sha'awar aiki da ita
Zirga-zirga ta ragu a fadar Sarkin Kani, Muhammad Sanusi II, bayan kaddamar da sababbin masarautun yanka guda hudu da gwamna Ganduje ya yi wanda suka hada da Bichi, Rano, Karaye da kuma Gaya. Ranar Lahadin da ta gabata fadar...
Wasu 'yan ta'adda akan babur guda biyar sun kai hari garin Illo da ke karamar hukumar Bagudu cikin jihar Kebbi jiya Litinin da dare. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya samu rahoton cewa 'yan ta'addar sun kai harin dauke...
Kafar sadarwa ta AMAQ a ranar Asabar ta watsa wasu hotunan dake haskaka munin ta'ddanci da kungiyar ISIS ta yiwa dakarun sojin Najeriya a sansanin su wajen bayyana konannun gawawwakin su da kuma muhallai.
Azumi ko kuma da Larabci Sawm صوم ko Siyam صيام. Yana daga cikin shika-shikan Musulunci guda biyar. Mun kawo jerin wadanda azumin Watan Ramadan ya fadi a kan su inji Malamai.
Labarai
Samu kari