Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
Lauya Timothy Tugbiyele ya bukaci Davido ya nemi afuwar Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, kan wallafa sakamakon WAEC da ake zargin nasa ne.
Legit.ng ta ruwaito gwamnan jahar Taraba, Darius Ishaku ya haramta amfani da bakar leda a jahar Taraba kwata, kai bama bakar leda ba, kowanne irin ledar amfani yau da kullum da duk wata jakar da aka sarrafata da roba.
Sai dai Lauretta tayi fatali da wannan barazana na Atiku, inda ta bayyana hakan ga wani dabara da Atiku Abubakar da lauyoyinsa suke yi don ganin sun dauke mata hankali yayin da shari’ar zabe tsakanin Atiku da Buhari ya fara zafafa
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan shian sun harba makaman ne da nufin su isa biranen Makkah da Jiddah, amma Allah bai basu nasara ba sakamakon rundunar Sojan saman Saudiyya ta tarwatsa makaman tun basu kai ko ina ba a sama.
Karyar banza ce ki yi ta zama a gidanku kin saka burin sai dan gwamna, sanata ko kuma wani hamshakin mai kudi ya zo aurenki, kuma daga anyi magana sai ki ce babu mijin aure a gari. Akwai mazaje da tarin yawa, suna nan buhu-buhu...
A rahotannin da muka samu aa jihar Kaduna ya nuna cewa mutanen nan da fusatattun matasa suka kashe jiya da safe a tashar Kawo ba masu garkuwa da mutane ba ne, jami'an hukumar 'yan sanda ne...
Legit.ng ta ruwaito Allah cikin ikonsa sai gashi kwararren jami’in Dansandan nan kuma dodon duk wani aikata miyagun laifuka, DCP Abba Kyari tare da yaransa sun samu nasarar cafke wadannan gagaruman barayin mutane a jahar Katsina.
Ya ce sakamakon kokawar da suke yi ne tasa ya shake mata wuya bayan ta kama masa mazakuta. Ya kara da cewa bayan sun fadi suna kokawar ne sai ya fahimci ya ji ciwo, sai ya hakura da kokawar ya tafi bandaki domin ya wane wurin, amm
Buhari ya ziyarci kasar Saudiyya ne domin gabatar da aikin Umrah. Ganawar ta shugaba Buhari da Tinubu da ragowar manyan mutanen na zuwa ne a daidai lokacin da ya rage kwanaki kalilan a rantsar da shi a matsayin zababben shugaban
Jaridar Vanguard ta tabbatar da cewa, rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Nasarawa, ta samu nasarar cafke miyagun mutane 14 da suka addabi al'ummar jihar da mummunan ta'addancin garkuwa da mutane
Labarai
Samu kari