Jerin sunayen sabbin daraktocin kamfanin NNPC 19 da aka nada

Jerin sunayen sabbin daraktocin kamfanin NNPC 19 da aka nada

A ranar Litinin, 20 ga watan Mayu ne kamfanin man Najeriya ta sanar da nadin sabbin manyan darsktocin ma’ikatun da ke karkashin ikonta har su 19.

Mai magana da yawun kamfanin, Joseph Ndu ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar daga ofishinsa sannan ya raba wa manema labarai.

Ndu yace wadanda aka sauya a yanzu haka duk sun kai lokacin ajiye aiki.

“Tuni ma har sun yi sallama a kamfani. A dalilin haka ne aka nada sabbin daraktoci da za su maye gurbin su,” inji shi.

Jerin sunayen sabbin manyan daraktocin kamfanin NNPC 19 da aka nada

Jerin sunayen sabbin manyan daraktocin kamfanin NNPC 19 da aka nada
Source: Depositphotos

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Buhari ya dage ziyarar kwana 1 da zai kai Imo

Sunayen sabbin daraktocin da aka nada sun zo kamar:

1. Anas Mustapha Mohammed

2. Usman Faruk

3. Osarolube Ezekiel

4. Ihya Aondoaver Mson

5. Isah Abubakar Lapal

6. Umar Hamza Ado

7. Garba Adamu Kaita

8. Usman Umar

9. Ehizoje Tunde Ighodaro

10. Ahmed Mohammed Abdulkabir

11. Lere Isa Aliyu

12. Richard-Obioha Maryrose Nkemegina

13. Dikko Ahmed

14. Ibrahim Sarafa Ayobami

15. Usman Yusuf

16. Buggu Louis Tizhe

17. Ali Muhammed Sarki

18. Ossai Uche

19. Sambo Mansur Sadiq

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa tare da mu.

Ga masu bukatar manhajar mu na Azumi a wannan wata mai albarka sai a bibiyi wannan shafi https://fb.gg/play/ramadan_ramadan

Source: Legit

Mailfire view pixel