Lauya Timothy Tugbiyele ya bukaci Davido ya nemi afuwar Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, kan wallafa sakamakon WAEC da ake zargin nasa ne.
Lauya Timothy Tugbiyele ya bukaci Davido ya nemi afuwar Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, kan wallafa sakamakon WAEC da ake zargin nasa ne.
Lauya Timothy Tugbiyele ya bukaci Davido ya nemi afuwar Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, kan wallafa sakamakon WAEC da ake zargin nasa ne.
Wata babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin Justis Ahmed Tijjani Badamasi ta hana Gwamna Abdullahi Umar Ganduje kafa sabbin masarautu a jihar. Justis Badamasi ya kuma umurci gwamnan da ya janye daga nada kowa sarki.
Gwamnatin jihar Katsina ta soke dukkanin abubuwa domin bikin ranar 29 ga watan Mayu sai dai rantsar da gwamna da mataimakinsa kawai za a yi domin yin alhinin mutuwar wadanda yan bindiga suka kashe wannan makon a jihar.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kungiyar tana cewa dama fa ba wai ta janye yajin aikin na dindindin bane haknan, sai data shimfida sharadin cewa janyewar wucin gadi tayi, kamar yadda shugabanta, Biodun Ogunyemi ya bayyana.
Wata babban kotun Jihar Filato, a ranar Alhamis ta bayar da umurnin dakatar da Gwamna Simon Lalong daga kirkiran wata sabuwar masarauta daga masarautar Gbong Gwom Jos. Jastis Christine Dabup ya bayar da umurnin bayan sauraron lauy
Ma'aikatan gwamnatin jihar Kano sun tsorata, bayan gwamnatin jihar ta bayyana cewar taa ciyo bashin dala miliyan 95 daga gurin bankin musulunci na duniya dake kasar Saudiyya, domin kara habaka fannin noman rani a fadin jihar...
A rubutun nasa da ya sanya a shafinsa na Facebook, Michael ya bayyana cewa marasa addini a Najeriya sun fi musulmai da kirista. A cewarsa, an bar Najeriya a baya ta bangarori da yawa na fannin cigaba, duk kuwa da rikon addini da..
A wata hira da manema labarai suka yi da wasu 'yan mata guda biyu a kasar masu suna Mariam da Fatmata sun bayyanawa manema labaran yadda ake saduwa da su a kowanne kwana daya inda ake ba su Leone 5,000 wato kimanin naira 180...
A ranar Alhamis, 23 ga watan Mayu, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da Mohammed Abubakar Adamu a matsayin shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya (IGP) mai cikakken iko Ga wasu muhimman abubuwa 5 a kan sabon IGP Adamu
Hukumar Kula da Yawon Bude Ido na Jihar Kano ta sake rufe wani wurin shakatawa, Piccolo Lounge da ke kan Tukur Road a Nasarawa GRA a birin Kano. A hirar da ya yi da manema labarai bayan rufe wurin a ranar Laraba, shugaban hukumar,
Labarai
Samu kari